Breaking

Adbox

Sunday, July 5, 2020

Karanta yadda zaki gyara jikinki cikin sauki anan πŸ‘‡πŸ‘‡


*KADAN DAGA CIKIN ABUBUWANDA YA KUNSA*
⇨1/MAGANIN KARFIN AZZAKARI.
⇨2/MAGANIN KANKANCEWAR GABA.
⇨3/MAGANIN SAURIN KAWOWA MANIYI.
⇨4/MAGANIN KARIN GIRMA DA KAURIN AZZAKARI.
5/MAGANIN RAGE TUMBI.
6/MAGANIN KARIN NI IMA.
7/MAGANIN KARIN GIRMAN HIPS (DUWAWU).
8/MAGANIN GYARAN BREST (NONO).
9/MAGANIN GYARAN FATA.
10/MAGANIN GYARAN GASHI.
11/MAGANIN KURAJEN FUSKA.
12/DAIDAITA AL ADA.
13/INGANTACCEN MATSI.
______________________________
*HADI MAI KARA GIRMAN BREAST*
nono*
* nonon saniya
* cukwi murfi uku(mai fadin faranti 3)
* garin alkama. Ki hadasu guri daya a
rika
*garin aya
damawa da madara peak ana sha
sannan
kina rika gasa su da hulba
______________________________
*KARIN HIPS (duwawu)*
ki samu dankalin turawa ki dafa shi ya dahu sosai, idan yasha iska sai ki dama shi
da madarar shanu da xuma kada, ana yi
har na tsawon wata guda
______________________________

*GYARAN BREAST KYANSU DA KINTSUWARSU*
ki samu albasa ki yankata sannan ki
dafata har sai ruwan yayi baki, sai ki sauke ki
xuba xuma ludayi daya da garin gero ludayi
daya,
sannan ki xuba madara paek sai ki
rika sha da dumi, kwana 19
______________________________
***** *MAGANIN KAIKAYIN GABA ****
A nemi
hulba da gishiri a dafa sannan idan ya
dan
huce a xauna a ciki, at least 30 mint,
sannan
a debi wanda aka dafa a sa tsamiya a sha
______________________________
* *SANYI MAI SANYA FITAR RUWA DA KAIKAYI KO KURAJE* *****
A nemi hulba man tafarnuwa man
shanu,
yayankabewa, a daka a hada a kwaba
a dinga sakawa a cikin shayi ana sha ko a abinci
______________________________
*** *GYARAN NONO* **
1.*gero
*alkama
*jar masara
*farar shinkafa
Sai ki gyara ki hadasu, ki wanke ki shanyasu
rana su bushe, sai ki soya sama sama, sai ki
juye ki kai nika gaba daya, sai ki dinga diban
cikin cokali daya da rabi kina sha da nono ko
yoghurt mai kyau, zaki mamakin yadda zai
canja.
2.ko kuma ki sami garin hulba ki tafasa sai ki
rinka gasa su, idan kin gama sai ki sami man
hulban ki shafa musu, wacce zatai yaye zata rika
sha two weeks before and after tayi yayen.
3.idan kika samu garin alkama sai ki samu
ruwan gyada ki kwaba, sai ki sheka ruwan zafi
ko ki zuba cikin tukunya ki rika motsawa har ya
dahu, a sauke a zuba madara da sugar a sha.
4.zaki samu alkama ki wanke kisa kayan kamshi
a markada idan ya kwanta sai ki tace ki dama,
ki samu farar shinkafa na tuwo ki wanke ki
shanya ya bushe, sai ki kai inji a nuko ko kidaka
sai ki samu nono kisha kullum da safe kamin kici
komai zaki iya sha da madara ko yoghurt.
5.ki samu garin aya da dabino kina sha da peak
milk shima yana yi sosai
______________________________
*GYARA KANKI*
1. Ruwan abarba: Yana da kyau mace
ta rinka markadawa tana tacewa tana
sha da sugar ko zuma, wannan hadin
yana karawa mata Ni'ima sosai da
sosai.
2. Rakke: ita ma tana karawa mace
ni’ima kuma tana da amfani matuka
a jiki, domin tana karawa Macce
Ruwa.
3. Aya: ita ma duk tafiyar su daya da
rake, ayar anaso irin bula-bulanan
tana da matukar
muhimmanci gurin mace tana da
ni’ima sosai, kuma za'a iya samun
kunun aya a hada shi da madarar
peak ta ruwa.
4. Zaitun: Man zaitun yana
magunguna da yawa to anaso macce
ta ringa shafashi ajikinta yana gyara
fata da saka santsi jiki, hakama
yanada kyau macce ta dinga shafawa
a gabanta, yana saka laushi.
5. Bawon bagaruwa: ita kuma wani
sirri ne wanda idan mace na son ta
zama kullum a tsuke ta dinga dafa
bawon ta na shiga kamar yanda ake
shiga ruwan dumi idan an haihu.
6. Ga kuma wani hadi a nemi sasaken
baure, kananfari, zuma, citta,
mazarkwaila. Za ki tafasa sasaken
baure ya dahu sosai sai ki daka
kanumfari me yawa da citta yar kadan
ki zuba akai, ki saka mazarkwailan da
zuma amma zaki cire icen kafin ki
zuba hadin, sai ki sauke ki dinga sha
daidai kima idan ya huce, wannan
hadin kadai ya ishi macce, ba sai ta
wahalda kanta neman boka ko wani
asiri tana raba kanta da Allah ba.
7. A samu zogale a wanke shi a nika
shi tare da dabino da kuma kwakwa
sai a tace a saka zuma tare da
madara sai a saka ya yi sanyi a rika
sha bayan mangariba.
8. Wannan hadin yana kara ruwa,
ruwan kwakwa ,nikakken rid,gari
dabino,madara ta ruwa a ha su guri
guda a dama miji zai sha mace ma
zata sha.
9. Ina mata masu fama da matsalar
bushewar gaba? ki samu man ridi ki
rinka zubawa cikin ruwan dumi ki
zauna a ciki, sannan ki rika matsi da
Albabunaj ko Hulba
______________________________
*SAURIN RILESS NAEMI GADALIN MA AURATA*
wannan gadalin baya bukatar kowanne karin bayani kawai jeka ko
wanne shagon islamic cemest kace abaka gadalin ma aurata kana saya sai kaduba jikin bangonsa kaga
magungunanda yakeyiwa maza
______________________________
*MAGANIN SAURIN KAWOWA 
Dan uwa kasamu yayan bagaruwa ka dakasu ka zuba
garin a ruwa kanasha insha allahu za asamu sauki
______________________________
*MAGANIN GYRAN NONO*
kisamu albasa ki yanyankta sannan ki dorata akn wuta ki
tafata har sai kinga ruwan yayi baki sannan saiki sauketa kisamu garin gero kamar ludayi daya sai saiki samu zuma yar kadan sannan saiki samu magara me kwakwa ki zuba
acikin ruwan albasar wanda dama saikin tace ruwan bayan kin hadashi anaso ki shanyeshi kafin 24hours wannan hadin yana karawa matar aure nono sosai amma yawan
shafasu shi zaisa sukara kya
______________________________
*GYARA KANKI DA KANI*
zaki samu sauyar gara funu da sassaken magarya saikina
tafasa ruwan kina kama ruwa dashi sannan saiki samu
furen tunfafiya da furen zogale da ganyen garafunun saiki
bari su bushe saiki daka kina zuba garin kadan acikin
madara ko nono kinasha wannan shikuma zai saka ki zama
me dandanon jima i sannan zai kara matseki sosai koda
kinjima da fara haifuwa
______________________________
*GAMSARDA UWAR GIDA*
wannan shima wani maganin baturene daga china wanda zai kumbura azzakarinka ya
sannan ya mike ya gamsarda ita sunansa TIGER KING
kasha guda1 ka jarrbash
______________________________
*MAGANIN DAIDAITA AL ADA*
zakije wajen masu islamic cms ki samu habbatussauda
cokali 3 sai garin kustul hindi cokali7garin shazabu cokali3
sai asamu zuma kofi biyu azubasu agauraya ana shansa safe da yamma saikuma ki samu garin albanuna kina zuba
cokali daya acikin ruwa kina wanka dashi insha allahu zaki samu lafiya
______________________________
*GYARAN FATA .....*
Koda yake wannan hadin yanada dan wahala amma kidaure
ki hadashi saboda zakiga amfaninsa
kisamu
jar dilka
lemom tsami
bawon kwai
sabulun salo
sabulun ghana
sabulun dinya
detol na ruwa
dukkansu ki takasu waje daya kina diba kadan kina wanka
dashi
2/sannan idan kuarajen fuskane wanda suke bata fuskar
mace zaki iya samu asalin nonon shanu saiki samu wani
kyalle me tsafta wanda zai iya tace miki wannan nonon
saiki juye nonon akan kyallen sannan kimatseshi har saikin
fitarda wani mai ajikinsa saiki rinka wake fuskarki da
wannan man nono insha allahu za ayi nasara
______________________________

No comments:

Post a Comment

Adbox